Bayanai da ke isa ga Naija News a yau safiyar Juma’a ya nuna da cewa jami’an ma’aikatar tsaro ta DSS sun yi kokarin sake kama Omoyele...
An yankewa tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu hukuncin daurin shekara 12 a gidan yari a hukuncin babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar...
A Karshe dai, Ma’aikatar hukumar tsaron Jiha ta Kasa (DSS) ta saki Omoyele Sowore, dan jaridan Sahara Reporters, da kuma jagoran zanga-zangar neman juyin juya hali, wadda...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 6 ga Watan Disamba, 2019 1. Kotun Ta Saka Orji Uzor Kalu Ga Shekaru 12 a...
A yau Alhamis, 5 ga watan Disamba, Majalisar Wakilai ta Tarayya ta zartar da kudurin dokar kudi ta shekarar 2020, wanda ya karu daga jimillar kudi...
Babban Makarantar Shiga Rundunar Sojoji Ta Najeriya (NDA) ta bude filin daukan sabbin dalibai ga shigar jami’ar na shekara ta 2019/2020 a Jihar Kaduna. Wannan labarin...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana cewa wani jami’in ‘yan sanda ya harbe wani mai mota a wuyansa har...
Wata babbar kotun jihar Kaduna ta ba da umarni ga hukumar DSS da ta dauki shugaban IMN, kungiyar ci gaban Musulunci da aka fi sani da...
Dole Ne Saraki, Yari da Sauran Tsohin Gwamnoni su Mayar Da Fensho da suka Karba a Baya – Kotu ta fada wa AGF Babbar Kotun Tarayya...
Shugaban majalisar dattijai ta Najeriya, Ahmed Lawan ya ce zauren majalisun dokokin kasar ba za su zartar da dokar yada kalaman kiyayya ba. Wannan zancen ya...