Naija News Hausa a sashen mu ta Nishadi mun ruwaito da Tarihi da Takaitaccen Labarin ‘yan shirin fim a Kannywood da dama cikin ‘yan watanni da...
Wannan Itace Taikatacen Labarin Shahararran Mawaki, Ali Jita Ali Jita shahararran mawaki ne mai zamaninsa a Kano, sananne ne kuwa a wake-wake a fagen shirin finafinan...
Babban Jarumi da Kwararre a shafin hadin fim na Hausa da aka fi sani da Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana da cewa mata guda daya kacal...
Shahararran Tsohon dan wasan kwallon kafa na Barcelona da Valencia, David Villa ya sanar da cewa ya yi ritaya daga buga kwallon kafa. Dan wasan kafar...
Jaruma a shirin fim na Hausa, Aisha Humairah ta bayyana gaskiya a fili a cikin wata bidiyo da ta rabar a faifan sada zumunta, inda ta...
Kamfanin Yada Fina-finan Hausa na sanar da fitar da sabuwar shiri mai liki ‘GARBA MAI WALDA’ Takaitacen Fim din: Garba Mai Walda labarin wani Magidanci ne...
Wannan shine takaitaccen Labarin Shararriyar ‘yar shirin fim na Kannywood, Rahama Sadau A yau 6 ga Watan Maris, shekara ta 2019, Naija News Hausa na murnan...