Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa Mai martaba Sarki Sanusi Lamido Sanusi ya ba da sanarwar amince...
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, a ranar Asabar din da ta gabata a yayin wata gabatarwa ya nemi a jefa iyayen yaran da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu 2019, Kotun Majistire ta Jihar Kano ta bayar da umarnin a kame wasu mutane uku hade da Mannir Sanusi,...
Masu Nadin Sarauta ta Jihar Kano sun yi kira da kalubalantar Gwamnan Jihar Kano da Majalisar Wakilan Jihar, akan matakin da suka dauka na kara kujerar...
A ranar Lahadi da ta wuce, Gwamna Abdullahi Ganduje, Gwamnan Jihar Kano, ya mika Alkibba da Sandar Shugabanci ga sabbin Sarakai hudu da ya nada a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 13 ga Watan Mayu, 2019 1. Gurin Shugaba Buhari ita ce ganin ci gaba ‘yan Najeriya...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ba da izinin amincewa da kudurin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauka a kan rabar da kujerar martaba na...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...