Rahoto da ke isowa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa rundunar Sojojin Sama ta Najeriya (NAF) sun rushe wata rukunin ‘yan Boko Haram da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 4 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Shugaba Buhari ya aika da Wakilai na musamman zuwa...
Rundunar Sojojin Najeriya ta gudanar da hidimar zana’izar Sojojin kasar da suka mutu a wata ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Mauli-Borgozo, a...
Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta Operation LAFIYA DOLE sun gabatar da ribato mata 29 hade da ‘yan yara 25 a wata kangin ‘yan ta’addan Boko Haram...
Rundunar Sojojin saman Operation Lafiya Dole ta Najeriya sun watsa bam a wajen zaman ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a Jihar Borno. Sojojin sun bayyana...
A ranar Asabar da ta gabata, Rundunar Sojojin Najeriya sun hau ‘yan Boko Haram da hari har sun kashe mutum hudu daga cikin su. Ganawan wutar...
Mun sami tabbatacen rahoto a Naija News da cewa Rundunar Sojojin Najeriya, Operation Lafiya Dole sun rinjayi ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a yankin Konduga,...
Wata Sabuwar Nasarawa daga rundunar sojojin Najeriya Sojin Najeriya sun bayyana cewa dakarunsa dake yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun...