Iran Ta Tattaunawa Da shugaba Buhari Kan Zancen El-Zakzaky Gwamnatin Iran ta sanar da cewa tana cikin tattaunawa da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya kan batun...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
Bisa Umarnin da IGP Mohammed Adamu ya bayar da cewa a kama dukan shugabanan kungiyar Ci Gaba da Harkan Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi...
Babban Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, a karshen makon da ta gabata, ya ba da umarnin ga dukan rukunin ‘yan sanda a duk...
Bayan hukunci da Kotun Koli ta Jihar Kaduna ta bayar ga sakin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, shugaban Kungiyar ci gaban Harkar Musulunci (IMN) da aka fi sani...
A ranar Alhamis da ta gabata, Majalisar Dattijai ta Najeriya sun yi alkawarin cewa zasu tattauna da sauran mamban Majalisar da hukumar tsaro don neman a...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Wasu daktoci a jagorancin Hukumar IHRC, daga kasar Turai sun shigo Najeriya don diba lafiyar jikin shugaban kungiyar cigaban Addinin Musulunci ta kasar Najeriya (IMN) da...
Mun ruwaito a baya a Naija New Hausa, a wata sanarwa da cewa kungiyar ‘Yan Shi’a sun fada wa Ofishin gidan Majalisar Dattijai da Zanga-Zanga da...
Kungiyar Ci gaban Addinin Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun gargadi Gwamnatin Tarayya da cewa kada su kara jinkiri ko...