Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari da ta kama tare da tsananta wa ‘yan bindigar da suka...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 29 ga Watan Yuli, 2019 1. 2023: Dalilin da ya sa ya kamata Buhari ya mika...
Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da har yanzu ba a gane da su ba, a ranar Talata da ta gabata sun sace kimanin mutane 28, matafiya...
Da safiyar yau Talata, 30 ga watan Afrilu, Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya da ke a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina sun gabatar da wata hari da mahara da makami suka kai a kauyan...
Mahara da Bindiga sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara ranar Lahadi da ta gabata. Naija News Hausa...
Mun gabatar a Naija News Hausa a wata sanarwa a baya da cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Alhaji Yahaya Lau. Alhaji Yahaya babban Ma’aikacin...
‘Yan Hari da bindiga a Jihar Kaduna ranar Alhamis 28 ga watan Maris 2019 sun hari shiyar Rigasa, a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani mutum...
A ranar Laraba da ta gabata, ‘yan hari da makami sun sace Mista Joel Ubandoma, Tsohon shugaban Kungiyar Alkalan Najeriya (NBA) ta yankin Jalingo. Bincike ta...
‘Yan Hari da makami a Jihar Nasarawa sun hari Suleiman Abubakar, Ciyaman na Hukumar Alkalan kasar Najeriya ta Jihar Nasarawa (NUJ), sun kuma sace matarsa, Yahanasu...