Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Katsina ta kama wani mugun shugaban ‘yan fashi da garkuwa, mai shekaru 20 ga haifuwa da suna, Aliyu Sani na Sabuwar-Unguwa...
Alhaji Ahmadu Dahiru, Shugaban Hukumar Kula da Canji, karamar hukumar Mubi ta kudu a Adamawa, ranar Asabar ya ce wadanda ake zargi sun sace wasu ‘yan...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Adamawa ta tabbatar da kisan wasu ‘yan sanda biyu na Rundunar ta hannun wasu ‘yan hari da makami da ba...
An samu rahoton cewa an sace Insfekta Janar na ‘yan sandan Najeriya (NPF) da wani mutum guda, a kauyen Rubochi da ke Kuje, karamar hukuma a...
A kokarin dakile tasirin ayyukan masu aikata laifuka da hana manyan cibiyoyin sadarwa damar shawo kan manyan laifuka da ke afkuwa a kasar, Sufeto Janar na...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 21 ga Watan Agusta, 2019 1. ‘Yan sanda sun sake kama Babban Shugaban Barayi na Taraba...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 13 ga Watan Agusta, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta ba da Dalilin da yasa ba ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 9 ga Watan Agusta, 2019 1. Kotu ta Umarci EFCC da ta Kama Tsohon Shugaban INEC,...
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutumi mai shekaru haifuwa 57, da suna Tijjani Yahaya da zargin soke kaninsa da wuka har ga mutuwa....