Jami’a tsaron ‘Yan Sandan Jihar Kaduna sun kame wani da takardun zabe A yayin da ake cikin gudanar da hidimar zaben Gwamnoni da ta Gidan Majalisar...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano sun ci karo da wata motar sienna da aka cika da takardun zabe da aka riga aka dangwala. Naija News...
Naija News Hausa ta gano da wat bidiyo inda shugaba Muhammadu Buhari a yau wajen zaben gwamnoni ya kara leken kuri’ar matarsa Aisha, kamar yadda ya...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a yau bayan da ya kada nasa kuri’ar ga zaben gwamnoni da ta gidan majalisar Jiha a runfar zabe ta lamba...
Da safiyar yau Asabar, wasu ‘yan ta’addan sun hari mallaman gudanar da hidimar zabe a Jihar Ebonyi. Abin ya faru ne misalin karfe biyu (2am) na...
A misalin karfe 8:00 na safiyar yau 9 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha sun jefa kuri’ar zaben Gwamnoni da ta Gidan...
Wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wa ofishin hukumar gudanar da zaben kasa da ke Jihar Akwa Ibom wuta a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu na barazanar kame Bukola Saraki, shugaban Sanatocin Najeriya...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta bayyana lokacin da za a fara hidimar zaben gwamnonin Jiha da ‘yan Gidan Majalisar Jiha da za a soma...
A ranar Alhamis, 7 ga watan Maris da ya gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kauyan sa Daura, kamin ranar Asabar da za a gudanar da...