Wasu da ake zargi da zaman ‘yan ta’addan siyasa sun hari malama Acheju Abuh, shugabar mata na Jam’iyyar PDP a Kwamitin kamfen na Wada / Aro ...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta ayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Kogi Hukumar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Mayar da Martani kan Nasarar Bello A zaben Gwamnonin Kogi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, ya taya gwamna Yahaya Bello...
Hukumar gudanar da hidimar Zaben Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta bayyana sakamakon karshe da kuma wanda ya yi nasara a zaben gwamna na Kogi na...
Hukumar Zaben Kasa (INEC) ta Gaza Tabbatar da Mai Nasara ga Zaben Sanata a Jihar Kogi Naija News Hausa ta ruwaito da zaben tseren neman kujerar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 18 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta Dakatar Da Sanar da Sakamakon Zaben Gwamnonin Kogi...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ya ci nasarar da yawar kuri’u a runfar zaben sa a zaben yau Asabar. Bisa rahoton da Naija News ta karba,...
Rahoton da ke isa Naija News Hausa a wannan lokacin ya bayyana da cewa wasu da ake zargi da ‘yan hari da makami na siyasa, a...
A Yayin da Hidimar zaben Gwamnoni a Jihar Kogi ke gudana, Gwamna Yahaya Bello ya isa Runfar Zabensa don jefa nasa kuri’ar. Naija News Hausa ta...