Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 27 ga Watan Maris, 2019 1. Ifeanyi Ubah ya karyace zancen komawa Jam’iyyar APC Sanatan da...
Hukumar Gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta gabatar a yau da ranar da zata kamala zaben Jihar Adamawa. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun Koli ta hana Hukumar INEC da ci gaba da hidimar zaben Jihar Adamawa akan wata kara...
A karshe, bayan gwagwarmaya da jaye-jaye akan zaben kujerar gwamnan Jihar Bauchi; Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC), a yau Talata, 26 ga watan Maris...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Maris, 2019 1. An Mika wa shugaba Buhari Rahoton Albashin Ma’aikata An bayar...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) sun gabatar da karar Alkalin da ya hana hukumar gudanar da hidimar zaben Jihar Bauchi daga sanar da sakamakon zaben tseren kujerar Gwamnoni...
Kotun koli ta Abuja, babban birnin Tarayya ta hana Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) da gabatar da sakamakon zaben Jihar Bauchi. Kotun ta umurci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun kara ta bayar da dama ga Shugaba Buhari...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar INEC sun gabatar da cewa zaben Kano bai kai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu na barazanar kame Bukola Saraki, shugaban Sanatocin Najeriya...