Kungiyar Mallaman Makarantar Sakandiri sun bukaci gwamnatin Najeriya da dakatar da shirin sanya ma’aikatan N-Power don sanya kwararrun Mallamai a makarantu. Mun ruwaito a Naija News...
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar da dalilin da ya sa ya janye daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. Mun sanar a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 30 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun NJC ta ba Onnoghen da Mohammed kwana 7...
Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....
Kakakin yada yawu na Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar a yau Litini a birnin Abuja da cewa Naira dubu 30,000 na sabon tsarin Kankanin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 18 ga Watan Janairu, 2019 1. Hukumar INEC ta wallafa jerin sunayen ‘yan takara ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 15 ga Watan Janairu, 2019 1. IGP Idris ya yi ritaya, an sanya AIG Adamu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 14 ga Watan Janairu, 2019 1. An sake gurfanar da Kwamishanan ‘Yan Sanda, Imohimi Edgal...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin 31, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Gwamnatin Tarraya za ta cigaba da tunawa da Shehu Shagari...