Miyetti Allah na shirin bayyana zabin su ga Zabe Shugaban Kasa ta Shekarar 2019 Presidential Candidate Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, watau ƙungiyar zamantakewa da al’adu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kungiyar APC ta ci zaben shekara ta 2015 ne saboda yanayin da kasar mu ta lallace da chin hanci da rashawa...
Nnamdi Kanu, Shugaban yan Biafra, ya tsayad da cewa an yi munsayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da wani da ake ce da shi ‘Jubril Aminu Alsudani’....
Shugaban Kasa na da Olusegun Obasanjo, ya tsayad da tsayin sa tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Mataimakin sa na da Atiku Abubakar, da cewa shi...
Wata gamayyar kungiyoyin matasan Arewa ta yi kiran da a sauya shugabancin kasar daga arewa zuwa yankin Kudu maso Kudu kafin zaben shugaban kasa a shekarar...
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga jami’an tsaro da su yi bincike kan harin da wasu ‘yan bindiga da ba a san...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 31 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Tsauta Wa Ministoci Da Mataimakansu da Tafiye-tafiye...
Ma’aikata a jihar Kano zasu shiga cikin murmushi da jin daɗin a yayin da gwamnatin Jihar zata fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N30,000, in...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 30 ga Watan Disamba, 2019 1. Abinda Zai Faru Da Najeriya A Shekarar 2020 Aare Gani...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 28 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shugaba Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya An yi...