Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da Shi’a a ranar Laraba sun halarci hidimar coci ta Kirsimeti a wasu sassan arewacin Najeriya....
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
Bisa Umarnin da IGP Mohammed Adamu ya bayar da cewa a kama dukan shugabanan kungiyar Ci Gaba da Harkan Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi...
Rahoton da ta isa ga Naija News Hausa a yanzun nan na bayyana da cewa an kashe ‘yan kungiyar ci gaban hidimar adinin musulunci a Najeriya...
Babban Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, a karshen makon da ta gabata, ya ba da umarnin ga dukan rukunin ‘yan sanda a duk...
Kungiyar Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN), waddae aka fi sani da lakabi da Shi’a, za ta gabatar a ranar da Alhamis (a yau) da kara don...
Kungiyar Cigaban Harkokin Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi sani da Shi’a ta musanta kashe Usman Umar, Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda (DCP) da ke lura...
A yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019, ‘yan kungiyar ci gaban musuluncin Najeriya da aka fi sani da ‘yan shi’a sun fada a hannun jami’an...
Mambobin kungiyar ‘Yan Shi’a da suka fita zanga-zanga a birnin Abuja a yau Talata, 9 ga watan Yuni, 2019 sun kashe ‘yan tsaro biyu da harbin...
Mun ruwaito a baya a Naija New Hausa, a wata sanarwa da cewa kungiyar ‘Yan Shi’a sun fada wa Ofishin gidan Majalisar Dattijai da Zanga-Zanga da...