Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...
Ganin irin yabawa da goyon baya da kuma irin amincewa da jama’a suka nuna mana wajen yawon yakin neman zabe a yankunan kasar, “Zai zama da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar Najeriya da cewa kada su zabi dan adawan sa Atiku Abubakar dan takarar Jam’iyyar PDP, amma su...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 15 ga Watan Janairu, 2019 1. IGP Idris ya yi ritaya, an sanya AIG Adamu...
Da ‘yan kwanaki kadan da zaben tarayya da ke gaba a ranar 16 ga Watan Fabairu, 2019. ‘Yan ta’addan siyasa na ta kai wa juna farmaki...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 14 ga Watan Janairu, 2019 1. An sake gurfanar da Kwamishanan ‘Yan Sanda, Imohimi Edgal...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 10 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti na fasaha akan sabon...
Takaitaccen labarin shararriyar ‘yar wasan film na Kannywood da kuma mawaka mai suna Ummi Ibrahim da aka fi sani da wata sunan shiri watau ‘Zee Zee’....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 2, ga Watan Janairuyu, 2018 1. Kungiyar Labour Congress (NLC) sun yi barazanar shiga yajin aiki...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 24 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Nnamdi Kanu ya zargi ‘masu yada labarai da boye gaskiyar...