Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Atalata, 18 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Buhari na rokon yan Najeriya, cewa ku kara mani...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...
Ka nemi wani asali amma bani ba ne sanadiyar kasawar ka ba Abin mamaki ne cewa har yanzu shugaban kasar na neman wanda zai aza wa...
Ina rokon Yan Najeriya su bani lokaci A yau ranar Litinin da Shugaba Muhammadu Buhari ke murnar ranar haihuwan sa na shekara 76 a garin Abuja,...
Wata kungiyar Fulani a jihar Ekiti da suna, Gan Allah Fulani Association of Nigeria (GAFDAN) sun bayyana hadin kai da goyon bayan su ga Shugaba Muhammadu...
Yan Hari sun kai farmaki a garin Ungwan Paa-Gwandara Wasu yan hari sun kai farmaki da har sun kashe mutane 14, sun kuma yiwa mutane 17...
Diyar Shugaba Muhammadu Buhari mai suna Zara, a yau 17 ga watan Disamba, a Shekara ta 2018 ta rubutawa baban ta sakon gaisuwa ta musamman na...
Atiku zai kayar da Buhari Babangida Aliyu tsohon gwamnan Jihar Neja, ya tabbatar cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, zai kayar da Shugaba...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....
Simon Lalong, Gwamnan Jihar Filato ya ce shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sauya labarin da aka saba yi game da Nijeriya a kasashe akan yaki da...