Mourinho ya bar Tsohon Kulob din sa da Komawa Tottenham Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta Ingila ta tabbatar da nadin Jose Mourinho a matsayin sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Aika da Kasafin Zartarwa guda shida ga...
A wata rahoto da aka bayar ta hannun manema labaran PRNigeria, an bayyana wani abin tashin hankali game da zargin dan Shehu na Borno, Kashim Abubakar-...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata, ya na wata ganawar sirri da shugabannin tsaron kasar da kuma shugabannin hukumomin tsaro. Kamfanin dillancin labarai na Naija...
Sanata Dino Melaye ya bayyana abin da ya faru a jihar Kogi a ranar Asabar din da ta gabata a matsayin yakin basasa ba zabe ba....
Wasu da ake zargi da zaman ‘yan ta’addan siyasa sun hari malama Acheju Abuh, shugabar mata na Jam’iyyar PDP a Kwamitin kamfen na Wada / Aro ...
Wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Lahadi sun kashe a kalla mutane 18 a cikin garin Karaye cikin karamar hukumar Gummi na jihar Zamfara,...
Bisa rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokacin, wata al’amari ta faru a ranar Juma’a, 15 ga wannan Nuwamba 2019 da ta...
Gwamna Jihar Kogi, Yahaya Bello ya karyata rahoton da ke cewa ana bin sa bashin albashin ma’aikata a Jihar, ya lura cewa irin wannan rahoton karya...
Naija News ta ruwaito a baya da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotun Koli ta Jihar Kano, a kan...