Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Tsoho a matsayin Babban Alkali...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 5 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya sanya hannu kan dokar takaita kashe was...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana wa ‘yan Najeriya dalilin da ya sa ya kamata su hanzarta ga yin amfani da kayayyakin da aka kerawa cikin Kasar....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 4 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Dalilin da ya sa ya kamata ‘yan Nijeriya su hanzarta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 1 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Isa Makka Don Umrah Shugaban kasar Najeriya,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 31 ga Watan Oktoba, 2019 1. Kotun Koli ta Ba da hukuncin karshe a Karar da...
Kotun koli ta tabbatar da zaben Muhammadu Buhari a matsayin Shugaban kasar Najeriya tare da yin watsi da karar da dan takaran shugaban kasa Atiku Abubakar...
Hajia Sadiya Umar Farouq, Ministan Bayar da Agaji na Najeriya, Gudanar da Habaka Bala’i da Ci gaban Al’umma, ta bayyana cewa a yanzu haka sama da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 30 ga Watan Oktoba, 2019 1. ‘Yan Najeriya Miliyan 40 da Rashin aikin yi, Miliyan 90...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya mika sunan mai shari’a John Tosho ga Majalisar Dattawa don dubawa da tabbatar dashi a matsayin babban alkalin babbar kotun...