Tsohon sanata mai wakilcir Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ba da sanarwar sauya shugabancin kasa zuwa yankin Kudancin kasar nan a 2023. Sani ya yi...
An samu rahoton cewa an sace Insfekta Janar na ‘yan sandan Najeriya (NPF) da wani mutum guda, a kauyen Rubochi da ke Kuje, karamar hukuma a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 29 ga Watan Oktoba, 2019 1. Kotun Koli ta yanke hukuncin Karshe kan Karar HDP game...
Shugaban Kungiyar ISIS, Baghdadi Ya Mutu bayan Wata Harin Rundunar Sojojin Amurka Kafofin yada labarai ta Amurka sun bayar da rahoton cewa, shugaban kungiyar Islamic State...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar kasar Najeriya a yau (Litinin), a wata ziyarar aiki da zai yi zuwa Masarautar Saudi Arabiya don halartar Babban Taron...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 28 ga Watan Oktoba, 2019 1. Atiku vs Buhari: Kotun Koli ta sanya ranar sauraron karar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi jawabi ta musanman a taron farko na taron Rasha da Afirka da aka yi a kwanan baya. Naija News Hausa ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 25 ga Watan Oktoba, 2019 1. Najeriya Yanzu Tana lamba na 131 a layin Saukin Kasuwanci...
A kokarin dakile tasirin ayyukan masu aikata laifuka da hana manyan cibiyoyin sadarwa damar shawo kan manyan laifuka da ke afkuwa a kasar, Sufeto Janar na...
Mambobin Kungiyar Matasa da ke Bautar Kasa (NYSC) za su ji daɗin sabon mafi karancin albashi na N30,000, in ji Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare....