Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 2 ga Watan Oktoba, 2019 1. Yan Najeriya zasuyi ci Amfanin Wutar Lantarki mara Yankewa –...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 1 ga watan Oktoba 2019, ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya don taya murnar ranar cika shekaru 59 da...
Omoyele Sowore, mai gabatar da zanga-zangar #RevolutionNow da kuma jagoran Kanfanin Dilancin yada Labarai ta Sahara Reporters, ya bayyana cewa ba a ba shi izinin amfani...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 1 ga Watan Oktoba, 2019 1. DSS ta Bayar da damar Amfani da Wayar Salula ga...
Naija News Hausa ta karbin rahoton cewa kimanin mutane 16 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a cikin jihar Bauchi ‘yan kwanakin nan....
Babban Fasto da Janar Overseer ta Ikilisiyar Latter Rain Assembly, a jihar Legas, Fasto Tunde Bakare, ya ce faifan bidiyon da ya mamaye layin yanar gizo...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da cewa Madam Beauty Ogere, mahaifiyar Samson Siasia, tsohon kocin ‘yan wasan Super Eagles, ta samu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 30 ga Watan Satumba, 2019 1. Gwamnatin Shugaba Buhari Na Shirin Karar Alkalin da ya yanka...
Babban Lauyan fafutukar Kasa, Mista Mike Ozekhome, ya bayyana cewa yana tausayawa Shugaban jam’iyyar APC, Bola Tinubu. Mike, Mai kare hakkin dan adam ya bayyana cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 27 ga Watan Satumba, 2019 1. Gwamnatin Tarayya zata Sake Tsarin Karancin Albashin Ma’aikata Gwamnatin Tarayya...