Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata, 1 ga Oktoba, a matsayin ranar hutu ga jama’a duka don hidimar bikin cika shekaru 59 ga samun ‘yancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 26 ga Watan Satumba, 2019 1. Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo ya mayar da Martani kan don...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 25 ga Watan Satumba, 2019 1. Majalisar dattijai ta gayyaci Gwamnan Babban Bankin CBN, AGF Malami,...
Dalibai 234 daga kananan hukumomi 44 a jihar Kano da sun kammala karatun digiri na farko sun ci amfanin tallafin karatu a kasashen waje a jagoranci...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir-El-Rufai ya jefa dan nasa, Abubakar Al-Siddique El-Rufai a makarantar firamare ta gwamnati a jihar. Bisa rahoton da Naija News ta tattara, Gwamnan...
Babban Fasto da Jagoran Ikilisiyar ‘The Latter Rain Assembly’ a jihar Legas, Fasto Tunde Bakare ya baiyana da cewa shi ne zai zama Shugaban kasar Najeriya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 24 ga Watan Satumba, 2019 1. Kungiyar MASSOB ta fidda bayanai dalla-dalla game da Dalilin da...
Ka tuna Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Amurka a yau Litini, 23 ga Satumba...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 22 ga Satumba, ya tafi New York, kasar Amurka don halartar taro na 74 na Babban Taron Majalisar Dinkin...
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta yi kira da a tsige da kame Shugaban kungiyar Miyetti Allah a cikin gaggawa. Naija News ta fahimci cewa ƙungiyar kiristocin...