Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 23 ga Watan Satumba, 2019 1. Sojojin Najeriya Sun Kaddamar Da Sabbin Dabarun Yaki da Ta’addanci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 20 ga Watan Satunba, 2019 1. Majalisar Wakilai sun Umarci CBN Da dakatar da Sabon Tsarin...
Naija News ta samun tabbacin cewa akalla gidaje 2,667, gonaki, hanyoyi, gadoji ne ambaliyar ruwa ta tsinke da su a kananan hukumomi 17 da na jihar...
Don cika ga alkawarin kulawa da bada Tallafi ga yankunan da ke fuskantar rashin tsaro, da ta’addanci, Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake gyara da tsarafa Mabultsatsan...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ta ba da umarnin aiwatar da wani sabon tsari na manufofinta wanda zai kai ‘yan Najeriya ga biyan wasu ‘yan kudade don...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 19 ga Watan Satunba, 2019 1. Babban Bankin Najeriya (CBN) ta bullo da sabbin manufofi na...
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara, ya nada Miss Joana Nnazua Kolo, mace mai shekaru 26 da haihuwa da ke hidimar bautar kasa (NYSC), a matsayin...
Hukumar gudanar da Zaben Kasa, INEC ta jihar Kogi ta nuna damuwar ta game da yiwuwar tashin hankali yayin da zaben gwamnoni na ranar 16 ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 18 ga Watan Satunba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Rushe SPIP din Obono-Obla Shugaban kasan Najeriya,...
Hukumar Jarrabawa ta kasar Najeriya da aka fi sani da NECO, ta ki sakin sakamakon jarabawar watan Mayu da Yuni wanda daliban makarantun gwamnati a jihar...