Duk da irin jayayya da matsar da ke tsakanin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje da Mai Martaba Muhammad Sanusi II, Naija News Hausa ta gano da...
Wata mumunar hadari ta dauke rayuwar wani mutumi a ranar Talata, 4 ga watan Yuni a Jihar Kaduna Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda mota...
Wani mutumi mai shekaru 30 da haifuwa a Jihar Neja ya kashe Makwabcin sa Audu Umar, wani mazaunin kauyan Wawa daga karamar hukumar Borgu ta Jihar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 5 ga Watan Yuni, 2019 1. An gane da kudin cin hanci £211m da ke da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabi hukumar tafiyar da hidimar zabe ta Najeriya (INEC) don gudanar da aikin su da kyau duk da matsaloli da aka fuskanta...
Bayan da aka sanar a yau da tabbacin shiga watan shawwal da kuma tabbacin hidmar Sallar Eid Al Fitr ta shekarar 2019, Naija New Hausa ta...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da yin watsi da jita-jitan da ya mamaye layin yanar gizo da gidan labarai da zance cewa ya rattaba hannu da...
Naija News Hausa na Maku Barka da Sallah! Gaisuwa ta musanman ga masoya da masu lasar labarai a shafin Naija News Hausa, muna mai taya ‘yan...
Jam’iyyar shugabancin kasar Najeriya, APC ta Jihar Zamfara sun kori Sanata Kabiru Garba Marafa da wasu mutane biyu daga Jam’iyyar, akan laifin makirci ga Jam’iyyar. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 4 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya karbi rahoto akan farfadar da SARS Shugaba...