Connect with us

Uncategorized

Kalli yada Atiku ya lashe zaben Jihar Anambra

Published

on

at

Har yanzun dai hukumar gudanar da zaben kasa, INEC na kan gabatar da kuri’un jihohi.

Ga rahoton zaben shugaban kasa ta Jihar Anambra a kasa;

Kimanin jama’ar da suka yi rajistar zabe: 2,389,332
Kimanin jama’ar da aka amince da su jefa kuri’a: 675,273
Kimanin kuri’u da aka jefa: 625,035
Kimanin Kuri’u da aka amince da ita: 605,734
Kuri’u da aka ki amincewa da ita: 19,301

Ga Jam’iyyu shida da ke sama da kirga:

AAC: 124
ADC: 227
ADP: 427
APC: 33,298
PDP: 524,738
SDP: 932