Uncategorized
2019: Ga tsarin sunan Gwamnoni, da Jam’iyyar da ta lashe zaben ranar Asabar
Kamar yadda Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta gabatar, Naija News Hausa ta tsarafa sunayan Gwamnoni da suka lashe zaben tseren kujerar Gwamnan Jiha da aka gudanar a Jihohin kasar Najeriya ranar Asabar, 9 ga watan Maris, 2019.
Ko da shike muna da sani cewa akwai wasu jihohi da hukumar ta dakatar da zaben su, ta kuma bayyana da cewa za a sake zabe a wadannan jihohin a nan gaba.
Ga tsarin sunayan gwamnonin da suka ci zaben jihohi a nan kasa;
JIHA JAM’IYYA SUNAN GWAMNA
Abia PDP Okezie Ikpeazu
Akwa Ibom PDP Udom Emmanuel
Borno APC Babagana Azulum
Cross Rivers PDP Ben Ayade
Delta PDP Ifeanyi Okowa
Ebonyi PDP Dave Umahi
Enugu PDP Ifeanyi Ugwuanyi
Gombe APC Inuwa Yahaya
Imo PDP Emeka Ihedioha
Jigawa APC Muhammad Badaru
Kaduna APC Nasir El Rufai
Katsina APC Aminu Bello Masari
Kebbi APC Abubakar Atiku Bagudu
Kwara APC Abdulrazaq Abdulrahman
Lagos APC Babajide Sanwo-Olu
Nasarawa APC Abdullahi Sule
Niger APC Abubakar Sani Bello
Ogun APC Dapo Abiodun
Oyo PDP Seyi Makinde
Taraba PDP Darius Ishaku
Yobe APC Mai Mala Buni
Zamfara APC Mukhtar Shehu Idris
Ka bi shafin Naija News Hausa a ko yaushe don samun cikakken labaran Najeriya