Connect with us

Uncategorized

Ahaa! An jera wa Wata Mari a yayin da abokiyarta ta gane ta da Soyayya da Tsohonta

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Naija News Hausa ta gano da wata bidiyo inda wasu ‘yan mata suka yi wa abokiyarsu duka da jerin mari bisa sun gane ta da shiga soyayya da Babban daya daga cikin su.

Yarinyar, da ake kira da suna Mirabel ta sha maruka da Gyagula daga abokannan wasan ta, a yayin da suka gane da cewa tana da danko soyayya da Babban daya daga cikin su.

A cikin wannan bidiyon, idan ka ga yadda Mirabel ke kallo, zaka gane da cewa lallai zargin da ake da ita gaskiya ne.

Diyar Mutumin, watau abokiyar Mirabel ta yi ta jera mata mari cikin fushi da haushin samun sanin cewa abokiyarta na da irin wannan liki da babban ta.

Ba diyar mutumin kawai ba, harma da sauran abokanta sun nuna bacin ransu da hakan, sun kuma shiga layin dukar Mirabel.

Kalli bidiyon kamar yadda aka rabar a layin nishadarwa ta Instagram;

Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Wata Kotun Shari’a II da ke a Magajin Gari, a Jihar Kaduna, ta saka wasu ‘yan Mata biyu a Gidan Jarun wata biyu akan shiga shirin da ya nuna tsirancin jiki.