Ahaa! Tsufa bai Hana Gaye: Kalli Shigar Obasanjo Cikin Suit | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Ahaa! Tsufa bai Hana Gaye: Kalli Shigar Obasanjo Cikin Suit

Published

Obasanjo a Cikin Rigar Suit

Ashe ba karya bane fadin Hausawa da cewa Tsufa bai hana gaye

Naija News Hausa ta gano da hotunan Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo sanye da rigar Suit.

Ko da shike kusan kowa na iya bada tabbacin cewa tsohon shugaban bai saba ko kuma taba sanya rigar ba tun ma a mulki, balle yanzun da tsufa ta kawo ga kai. Amma abin sha’awa sai ga shugaban rataye da Suit din a kasan Turai.

Duk da cewa mutane sun yaba ma sabon salon shigar Obasanjo, wasu sun nuna da cewa rigar bai dace da shi ba.

Kalli Hotunan da kuma fadin mutane game da shigar Obasanjo;

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.