Connect with us

Labaran Najeriya

Hukuncin Karshe: Ina da Isasshen Shaidar da ya Isa in Tsige Buhari – Atiku yayi Barazana

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Dan takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), babbar jam’iyyar adawa a Najeriya a zaben shugaban kasa na 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yana da isassun hujjoji da za su kori Shugaba Muhammadu Buhari kan mulki a Kotun Shugaban Kasa.

Naija News tuna da cewa zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar 23 ga watan Fabrairu da ta gabata a jagorancin hukumar zabe (INEC), ya kasance ne da rashin amincewa da adawa.

Ka tuna kuma kamar yada aka ruwaito a labarai a baya, cewa Kotun Saurare da Daukaka karar Shugaban kasa, a yau Laraba, 11 ga watan Satumba 2019, zata dauki mataki da hukuncin karshe kan jayayyar kujerar mulki tsakanin Tsohon Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar da shugaba Muhammadu Buhari.

Ka zagaya wannan shafin jin kadan da nan domin samun karin bayani game da hukuncin…..