Labaran Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Ganawar Siri da Shugabannin Majalisar Jihohi

Muhammadu Buhari, shugaban kasar Najeriya a yau Alhamis, 21 ga watan Nuwamba na wata ganawar sirri da Shugabannin majalisun jihohin kasa.
Naija News Hausa ta fahimta da cewa anyi kirar gagawa ne ga shugaban majlisar a wata taron da ciyaman na taron, kakakin majalissar dokokin jihar Legas, Mudashiru Obassa ya jagoranta zuwa wajen shugaba Buhari.
Wannan Kanfanin dilancin labarai ta kuma gane da cewa ba a bayar da dama ga ‘yan jarida ba don shiga taron wadda aka yi a cikin Aso Rock Villa.
Bayani zasu biyo daga baya…