Uncategorized
Kannywood: Kalli wata sabuwar Fim da ya fito ‘Mati A Zazzau’

Kannywood ta fito da wata sabuwar shiri mai liki ‘Mati A Zazzau’
Sabuwar Fim ce na shekarar 2019, ka kalla a nan kasa a shafin Youtube. Ko kuma ka nema kasat din ka saya don kallon gida.
Mati A Zazzau:
Karanta Wannan kuma: Takaitaccen Tarihin Ali Muhammad Idris da aka fi sani da Ali Artwork.