Uncategorized
Sabuwa: Wani Mahaukaci ya bayyana abin da zai faru ga Zaben 2019
0:00 / 0:00
Ga bidiyon wani Mahaukacin mutum da ya gabatar da abin da zai auku a zaben watan Fabrairu, 2019.
Bidiyon ya mamaye shafin nishadarwa ko ta ina, Mahaukacin ya ce “Ku zauna a gidan ku, Zaben shekarar 2019 zai kasance da Makirci, Ba zata yiwuwa ba”.
Kalli bidiyon a kasa a shafin twitter;
https://twitter.com/sam_ezeh/status/1092736982130851845
Ko da shike mun sanar a baya da cewa shugaban hukumar INEC, Mahmood Yakubu ya bayyana da cewa, “Hukumar INEC bata da wata shirin makirci ga zaben 2019”.
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.