Labaran Najeriya
Shugaba Buhari ya lashe kananan hukumomi 13 a Jihar Neja, kalli rahoton
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren takaran zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben kananan hukumomin Jihar Neja guda goma sha ukku (13).
Wannan shine rahoton hukumar zabe a yayin da aka dakatar da kirgan a misalin karfe 3 na safiyar Litinin. Mun na da tabbaci a Naija News da cewa hukumar ta sanar da sake sanar da sauran rahotannin zabe, musanman sakamako ta karshe ga zaben shugaban kasa misalin karfe 11 na safiyar nan.
Muna kuma da tabbacin cewa sakamakon zaben sauran kananan hukumomin Jihar zai biyo baya kamin wannan lokaci.
Ga sakamakon zaben kananan hukumomin 13 kamar haka:
Munya LGA
APC – 13, 717
PDP – 8,530
Edati LGA
APC – 15,961
PDP – 8,168
Bosso LGA
APC – 29,093
PDP – 9,282
Katcha LGA
APC – 16,107
PDP – 5,668
Gurara
APC – 14,377
PDP – 10,210
Rafi LGA
APC – 31,661
PDP – 7,029
Suleja LGA
APC – 30,401
PDP – 17,806
Tafa LGA
APC – 15,176
PDP – 12,778
Agwara
APC – 8,811
PDP – 5,587
Magama
APC – 22,529
PDP – 10,531
Paikoro LGA
APC – 24,690
PDP – 12,494
Chanchaga LGA
APC – 46,886
PDP – 14,220
Shiroro LGA
APC – 29,213
PDP – 10,215