Uncategorized
Sabuwa: Sanata Dino Melaye ya mikar da kansa ga Jami’an Tsaro
Sanata Dino Melaye ya sunbuke a hannun Jami’an tsaro
Sanatan, da ake ta faman gwagwarmaya da shi tun ‘yan kwanaki da dama ya sunbuke a hannun Jami’an Tsaro bayan da ya mikar da kansa don an kama shi.
Sanatan ya sunbuke ne a yayin da ake batun zuwa Ofishin Hukumar FSARS bayan barin gidansa.
Rahoto ta bayar cew Dino Melaye ya ki mika kansa ga hukuma a zargin da ake masa na aika wata laifin tun ranar 19 ga watan Yuli, shekara ta 2018 da ta gabata.
Naija News ta ruwaito da cewa Shugaban Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya DCP Jimoh Moshood ya ce jami’an tsaron ba za su bar gidan Dino Melaye ba sai har sun kama shi”
Ko da shike Senator Melaye ya fada da baya cewa ba nan cikin gidan, ‘Yan Sanda sun ce Dino da kanshi ya bude wa jama’a kofar gidan shiyoyin karfe ukku na ranar jiya, ya kuma mika kansa ga jami’an tsaro.