Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 5 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Yadda Atiku ya samu shiga Kasar Amurka Dan takaran...
Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP ya gabatar da cewa zai magance halin ta’addanci a kasar, musanman a Jihar Zamfara. Muna da...
‘Yan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili ta yi murabus da Jam’iyyar bayan janyewar ta a tseren takara a makonnai da ta wuce. Mun...
Diyar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kiki Osinbajo ta nuna halin diya macce mai kirki da kuma hankali da irin martani da ta mayar ga wasu da...
Aisha Muhammadu Buhari, matan shugaban kasar Najeriya ta dawo daga kasan Turai inda ta je kulawa da lafiyar jikinta. Mu na da sani a Naija News...
Mun sanar a Naija News Hausa a kwanakin baya da cewa cutar Lassa Fever ya kashe daya daga cikin Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko...
Wata shaharrariyar ‘yar shirin fim na Najeriya, mai suna Toyin Abraham ta mayar da martani game da zargin da ake mata na cewar tana da halakar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana murnan sa da irin abokin takara da ya ke da shi, watau hadewar sa da Farfesa Yemi Osibanjo. Muna da sani...
Kakakin yada yawun hidimar zabe na Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin kudi ga kananan hukumomi a kasar don jama’a...
A ranar Asabar da ta gabata, Rundunar Sojojin Najeriya sun hau ‘yan Boko Haram da hari har sun kashe mutum hudu daga cikin su. Ganawan wutar...