Kwamitin Gudanarwa na kasa (NEC) ta Jam’iyyar PDP zasu yi zaman tattaunawa a yau Alhamis, 20 ga watan Alhamis, 2019. A fahimtar Naija News, Jam’iyyar Dimokradiyyar...
Ciyamomi 16 da gwamnatin Jihar Kwara ta gabatar da tsigewa ‘yan kwanaki da suka shige sun yi karar Gwamnan Jihar, Abdulrahman AbdulRazaq da ‘yan Majalisar Jihar...
Naija News Hausa ta karbi rahotanni da cewa a farkon sa’a ta ranar jiya Laraba, 19 ga watan Yuni 2019, gobarar ya kone shaguna 25 a...
Naija News ta karbi rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da sabon Darakta na Kamfanin Man Fetur na Tarayyar Najeriya (NNPC). An bayyana a rahoton...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 20 ga Watan Yuni, 2019 1. Buhari yayi bayani game da harin ‘yan ta’adda a Taraba...
Wasu ‘yan ta’adda masu tada zama tsaye a Jihar Edo a ranar Talata da ta wuce sun hari Mista Seidu Oshiomhole, kani ga Ciyaman na Jam’iyyar...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern...
Hukumar kadamarwa ta makarantar Jami’ar Adamawa State Polytechnic Yola sun karyace zancen da ya mamaye layin yanar gizo, musanman wada aka sanar a gidan labaran National...
Mahara da bindiga sun sace Dayo Adewole, yaron tsohon Ministan Kiwon Lafiya a shugabancin Muhammadu Buhari ta farko, Farfesa Isaac Adewole. Rahoto ya bayyana da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 19 ga Watan Yuni, 2019 1. Buhari ya rattaba hannu sake tsarafa makarantan Fasaha Shugaba Muhammadu...