Shugaba Buhari yayi sabon alkawari ga Matalauta Miliyan 100 a kasar Najeriya A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari, a yayin da yake gabatarwa...
Daya daga cikin Jirgin sama da Rundunar Sojojin Sama ke yawo da ita a Jihar Katsina ya rushe a yayin da suke kokarin sauka. An bayyana...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu mahara da makami da ba a gane da su ba sun sace, a ranar Talata 11 ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 13 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari yayi gabatarwa ranar Dimokradiyya 12 ga Yuni...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da ribato Matan Aure biyu tare da yara kanana shidda daga hannun ‘yan ta’addan Boko Haram a shiyar kauyan Gwadala, a...
A yau Laraba, 12 ga watan Yuni 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya canza sunan Babban Filin Wasan Tarayya, Abuja National Stadium da musanya shi da sunan...
Hukumar Gudanar da Jarabawan shigaba babban Makarantan Jami’o’i a Najeriya, JAMB ta gabatar da jerin maki da makarantun Najeriya ke bukata da shiga Jami’a a shekar...
Ranar Dimokradiyyar Najeriya – 12 ga watan Yuni 2019 Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari sun isa filin wasan Eagles Square, wajen hidimar sabon ranar...
Sabon shugaban Sanatocin Najeriya da ya lashe zabe a ranar Talata da ta gabata, Sanata Ahmad Lawan, ya buga gaba da bada tabbaci da al’umma da...
Ga bayanai da hotunan shugaba Buhari tare da Manyan shugabannai a zaman Liyafa kamin ranar Dimokradiyya A daren ranar Talata da ta wuce, shugaba Muhammadu Buhari...