Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 4 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya karbi rahoto akan farfadar da SARS Shugaba...
Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya bayar da kudi naira Miliyan Biyar (N5m)...
Ga sabuwa ta fito, Ka sha kallo a wannan sabon shirin fim na Hausa mai liki ‘Rigiman Gida’ A fim din, zaka ga irin matsalolin da...
Jami’an tsaro sun kame wani a Jihar Katsina mai suna Hassan Garba da ke da shekaru 38 ga haifuwa An bayyana cewa Jami’an tsaron ‘yan sandan...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da tabbacin cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Gwamna Bello Matawallen-Maradun ya bada kudi naira Miliyan Tamanin da Takwas (N83,000,000) don sayan...
Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, a ranar Lahadi, 2 da watan Yuni da ta gabata ya kai ziyara ga sarkin Daura, Alhaji Farouk Umar,...
Naija News Hausa ta ci karo da hadewar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a kasar Makkah, Saudi Arabia tare da tsohon shugaban Najeriya a mulkin Sojoji,...
Mai Martaba Sultan na Sokoto, Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya yi kira ga Musuluman Najeriya duka...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 3 ga Watan Yuni, 2019 1. Aisha Buhari ta kalubalancin shugabancin kasa Matar shugaba Muhammadu Buhari,...
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya sanar da cewa jihar zata fara tsarafa manja a Zamfara. Naija News Hausa ta gane rahoton ne bisa bayanin da...