A karshe, bayan gwagwarmaya da jaye-jaye akan zaben kujerar gwamnan Jihar Bauchi; Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC), a yau Talata, 26 ga watan Maris...
A wata sanarwa da Mista Niyi Akinsiju, Ciyaman na Kungiyar yada labarai ga Shugaba Muhammadu Buhari da kuma Sakataren kungiyar, Cassidy Madueke suka rattaba hannu a...
Bisa ga zaben Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019 da kuma ta ranar 23 ga watan Maris 2019,...
Bisa zaben da aka gudanar a kasar Najeriya makonnai da suka gabata a jagorancin Hukumar gudanar da zaben kasar (INEC) a shekarar 2019, Naija News Hausa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Maris, 2019 1. An Mika wa shugaba Buhari Rahoton Albashin Ma’aikata An bayar...
Ga Takaitaccen labarin Shahararran dan shirin wasan fim na Kannywood, Sani Danja Sani Danja, kamar yadda aka fi sanin sa da suna, daya ne daga cikin...
Naija News Hausa ta samu sabuwar rahoto da cewa gobarar wuta ya kame aji bakwai (7) a makarantan Sakandirin Badawa ta Jihar Kano a yau Litini, 25...
Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar Kaduna, sun yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna a jagorancin...
Abin takaici, wata Macce a Jihar Kaduna, ranar Asabar da ta gabata, ta gudu da barin yaron da ta haifa kulle cikin leda a bayan wata...
A ranar Asabar, 23 ga Watan Maris 2019 da ya gabata, Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta kadamar da hidimar zaben Gwamnoni da sauran zabanni...