A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...
Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari sun komo Abuja a yau bayan ‘yan kwanaki a Daura tun kamin ranar zaben Gwamnoni da suka ziyarci Katsina...
Kamar yadda Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta gabatar, Naija News Hausa ta tsarafa sunayan Gwamnoni da suka lashe zaben tseren kujerar Gwamnan Jiha da...
Muna da sani a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC da ke jagorancin zaben Jihar Kano ta bayar da cewa basu kai ga aminta da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar INEC sun gabatar da cewa zaben Kano bai kai...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Litini da ta gabata sun gabatar da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe mutane goma sha shidda...
Naija News Hausa ta gano hotunan ziyarar abokannan shugaba Muhammadu Buhari da suka yi makaranta tare tun daga yarantaka a ziyarar da suka kai wa shugaban...
Ga sakamakon rahoton zaben kujerar gwamna ta Jihar Kaduna a kasa tsakanin Jam’iyyar APC da Jam’iyyar PDP a zaben ranar Asabar 9 ga watan Maris da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta gabatar da Abubakar Sani Bello, Gwamnan Neja a matsayin mai nasara ga lashe zaben kujerar gwamnan Jihar Neja a...