Sananen Maikudi, Mallami, Mai Gidan Jaridan Ovation, dan siyasa da masana’ancin kasar Najeriya, Dele Momodu ya aika wata sako a yanar gizon nishadarwa ta twitter. A...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
A yayin da Hukumar gudanar da zaben kasa ke hadawa da sanar da sakamakon kuri’un jihohi, shugaba Muhammadu Buhari yayi wa dakin kirgan zaben ziyarci ban...
A halin yanzu, hukumar INEC ta samu gabatar da rahoton zaben jihohi goma shabiyu, za a ci gaba da sauran Jihohi a yau misalin karfe 10...
Shugaban kungiyar OPC ta Jihar Legas, Demola, da aka yiwa jifar duwatsu sakamakon kwace akwatin zabe ya saura da rai. Muna da sani a Naija News...
Abin sha’awa yadda shahararun ‘yan shirin Fim na Hausa suka fito don jefa kuri’un su ba tare da wata matsala ko hitina ba. Kowa ya zabi...
Hukumar gudanar da zaben kasa a jagorancin Farfesa Mahmood Yakubu, ta fara hidimar sanar da zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai kamar yadda suka bayar...
An gano shugaba Muhammadu Buhari a yau misalin karfe 10 na safiya a yayin da shugaba Muhammadu Buhari ya kama hanyar sa da koma birnin Abuja...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta gane da kashe wani malamin zabe a...
‘Yan Najeirya sun mayar da martani game da yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kalli matarsa Aisha a lokacin da take jefa kuri’ar ta. Mun ruwaito da...