Wata babbar kotun jihar Kaduna ta ba da umarni ga hukumar DSS da ta dauki shugaban IMN, kungiyar ci gaban Musulunci da aka fi sani da...
Dole Ne Saraki, Yari da Sauran Tsohin Gwamnoni su Mayar Da Fensho da suka Karba a Baya – Kotu ta fada wa AGF Babbar Kotun Tarayya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 5 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Yayi Binciken Tsarin Lamarin Tsaron Kasa A ranar...
A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sakatarorin tara a cikin Ma’aikatan Farar hula na tarayya. A wata sanarwa wacce...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 4 ga Watan Disamba, 2019 1. Rufewar kan iyaka: PPPRA Sun Karyata Shugaba Buhari Kan Amfanin...
Ministan ba da agaji, kula da bala’i da ci gaban al’umma, Sadiya Umar Farouq ta bayar da bayani kan dalilin da ya sa har yanzu ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen sabbin Shugabannai da membobin Hukumar Kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ga Shugaban Majalisar Dattawa don tabbatarwa. Hakan...
Mai magana da yawun shugaban kasar Najeriya ya bayyana da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya halarci bikin bude makarantar jami’ar sufuri a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ministocin kasar suna halartar taron majalisar zartarwa ta tarayya na mako da mako a Abuja. Naija News ta gane da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 27 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Sanata Abdullahi yayi Magana kan Dalilin da yasa Dokar kiyayya...