Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 18 ga Watan Janairu, 2019 1. Hukumar INEC ta wallafa jerin sunayen ‘yan takara ga...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Taraba sun bada tabbacin mumunar hari da wasu ‘yan ta’adda suka yi wa dan takarar Gwamnan Jihar daga Jam’iyyar APC, Sani...
Da tsawon watannai da dama da ta gabata, kungiyar Mallaman Makarantan Jami’a (ASUU) sun shiga yajin aiki da har ‘yan makaranta sun gaji da zaman gida....
Naija News Hausa ta sami sabuwar labari yanzun nan da cewa wani Sojan Najeriya da ke a barikin Rukuba ta Jihar Jos ya mutu. An sanar...
Ganin irin yabawa da goyon baya da kuma irin amincewa da jama’a suka nuna mana wajen yawon yakin neman zabe a yankunan kasar, “Zai zama da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar Najeriya da cewa kada su zabi dan adawan sa Atiku Abubakar dan takarar Jam’iyyar PDP, amma su...
A ranar Talata 15 ga Watan Janairu 2019, A Gidan Majalisar Dokoki da ke Aso Rock, a birnin Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon takardan...
Zabe ya kusanto, kowa sai tsinke wa yake daga Jam’iyyar sa zuwa wata. Tau ga sabuwa: Tsohon Mataimakin Mai yada Sawun Gidan Majalisar Jihar Kwara, Hon....
Abin kaito, duk da irin kokari da jami’an tsaron kasar ke yi don magance ta’addanci, sace-sace da kashe-kashe a kasan nan, masu aikata wadannan mugun halin...
Ganin zaben tarayya da za a yi watan gobe ya kusanta, Mataimakin Gwamnar Jihar Kaduna, Yusuf Bala ya yi barazanar cewa yankin Kudun Jihar za ta...