Rikici ya barke a Majalisar dattawan Najeriya a yau Talata, 11 ga watan Disamba lokacin da Sanatoci sukayi cacan baki kan tabbatar da sabbin mambobin Kungiya...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Atiku Abubakar da wadansu yan takara na zaman sa hannu ga Takardar Yarjejeniyar Aminci da zaman Lafiya don Zaben 2019 dake...
Alhaji Abubakar Atiku Yace ba za ya Manta da Yan Fim, Mawaka da Yana Nanaye ba Alhaji Atiku Abubakar dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban...
Aisha Buhari ta sami Sarauta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ba wa matan sa Aisha sabon sarauta a zaman Memba Kwamitin Shawarar Shugaban kasa na yakin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 11, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Cin Hanci da Rashawa ta Kungiyar PDP a Shekara ta...
Nnamdi Kanu, Shugaban yan Biafra, ya tsayad da cewa an yi munsayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da wani da ake ce da shi ‘Jubril Aminu Alsudani’....