Daruruwan tsofaffin ma’aikatan gwamnatin jihar Nejan Nigeria ne sun yi dafifi a harabar ofishin hukumar fansho ta jihar domin karbar kudadensu na sallama daga aiki da...
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane guda uku da ake zargin yan ta’adda ne a jahar yayin da suke safarar bindigu zuwa kauyen...
‘Yan sanda sun karbi rajistan mutane 104,289 daga’ yan Najeriya bisa bukatar su da tanmanin mutane 10,000 kawai. Kusan mutane 104,289 ne ‘yan Najeriya da suka...
Dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da kwamitin kula da zaman lafiya ta kasa (NPC) ya gabatar....
‘Yan sanda a Najeriya sun ce yin jima’i cikin mota a bainar jama’a ba laifi ba ne. Babban jami’in ofishin sauraren korafin jama’a na rundunar ‘yan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 12, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Atiku bai sami halara ba a inda yan takaran...
Abin da ya sa dan takar Shugaban Kasa ta Jam’iyyar PDP Atiku bai kansance ga taron zaman lafiya ba Alhaji Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa...
Wasu masu makaman linzami sun kai hari a garin Malikawa, wani kauye a Gidan Goga a Zamfara. Wannan shi ne hari na biyu a tsakanin yan...
Sakataran Yada Labarai na Kungiyar APC na da Bolaji Abdullahi ya bada bayani akan dalilin da ya sa ba Muhammadu Buhari da Najeriya ta zaba a Shekara...
Shugaba Muhammadu Buhari a yau Talata a Abuja na godewa Gwamnati da kuma jama’ar Switzerland yarda ta mayar da kudin da ta sata. Bayan Isar da...