‘Yar takarar kujerar gwamna a jihar Kogi a karkashin jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben gwamna a ranar 16 ga Nuwamba 2019, Natasha Akpoti, ta...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya umarci duk masu rike da mukaman siyasa su mikar da matsayinsu ga mafi girman ma’aikatan farar hula a ma’aikatar su,...
Gwamnatin jihar Kogi ta zargi Sanata Dino Melaye da alhakin tashe-tashen hankula da ya afku a yayin hidimar zaben fidda gwani wadda aka yi a kwanan...
Gwamnan Jihar Kogi da kuma dan takaran kujerar Gwamnan Jihar a karo ta biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Yahaya Bello ya jefa kuri’un...
Dan jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP da kuma dan takarar kujerar Sanata a ‘Kogi West Senatorial’ a zaben na ranar Asabar, Dino Melaye, ya yi ikirarin...
‘Yan Sa’o’i kafin zaben gwamna ta ranar asabar a jihar Kogi, El-Rufai ya nemi afuwa ga al’ummar jihar don yafewa gwamna Yahaya Bello wanda ke neman...
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayar da hutu ga mai’aika, ‘yan makaranta da al’umar jihar domin hidimar zaben tseren kujerar gwamna da za a yi a jihar...
Wani faifan bidiyo da kamfanin dilancin labarai ta Naija News Hausa ta gano a layin sada zumunta ya nuna lokacin mutanen Kogi suka kunyatar da Gwamna...