Shugaban, kwamitin amintattu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sanata Walid Jibrin, ya ce tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na da ‘yanci don neman tikitin...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC), reshen Adamawa, sun yi watsi da sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. Naija News ta ruwaito da cewa...
Shugaban hidimar neman zaben Jam’iyyar APC na ƙasa, Comrade Adams Oshiomhole, Da yake jawabi bayan taron wanda ya ƙare da misalin ƙarfe 11:30 na yammacin ranar...
Wata rukunin watsa labarai ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ta karyata da kuma yi watsi da zargin da ake mai cewa tsohon shugaban kasar ya...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Mayar da Martani kan Nasarar Bello A zaben Gwamnonin Kogi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, ya taya gwamna Yahaya Bello...
Hukumar gudanar da hidimar Zaben Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta bayyana sakamakon karshe da kuma wanda ya yi nasara a zaben gwamna na Kogi na...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta gabatar da sakamakon zaben Bayelsa na karshe daga dukkan kananan hukumomin (LGAs) inda aka gudanar da zaben gwamnonin....
A yayin da ‘yan Asalin Kogi da ‘yan Najeriya ke duba da cike da tsammani, kwamishinan hukumar zaben jihar Kogi, Farfesa James Apam a halin yanzu...
Rahoton da ke isa Naija News Hausa a wannan lokacin ya bayyana da cewa wasu da ake zargi da ‘yan hari da makami na siyasa, a...
Fada ya Tashi a Yayin Hidimar Zaben Gwamna a Jihar Bayelsa Masu fafutukar siyasa sun yi karo da juna game da yadda za a samar da...