A yayin da Malaman gudanar da zabe ke batun tafiya daga Ofishin hukumar INEC zuwa runfunar zaben su, don gudanar da ayukan su a matsayin malaman...
An bayyana ga Naija News Hausa da cewa wasu Mahara da ba a gane su ba sun hari kauyan Tser Uoreleegeb da ke a karamar hukumar...
Jihar Benue a ranar Lahadi 3 ga watan Maris, 2019 da ta gabata ta fuskanci wata sabuwar mumunar hari daga hannun makiyaya a kauyan Tse-Kuma, yankin...
‘Yan hari da bindiga sun kai wata sabuwar hari a Jihar Benue Wasu mahara da bindiga sun yi wata sabuwar hari inda suka kashe kimanin mutane...
Mun samu rahoto a Naija News da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe ciyaman na Jam’iyyar APC da ke a Jihar Benue, Mista Boniface...
Shugaba Muhammadu Buhari, a ziyarar hidimar neman sake zabe da ya je a yankin Markudi, Jihar Benue ya bayyana ga Jama’ar Jihar da cewa idan har...
Matasan Jihar Benue sunyi kunar Tsintsiya, Alamar rashin amincewa da Zaben Buhari Rahoto ta bayar da cewa Matasan Jihar Benue sun fada wa Fillin Wasan Kwallon...
Shugabancin kasar ta gargadi Gwamna Samuel Ortom, Gwamnar Jihar Benue da cewa ya dakatar fade-faden sa na karya game da shugaba Muhammadu Buhari a wajen shirin...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...