Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna na da, Balarabe Musa ya bayyana a ranar Lahadi da ta gabata da cewa “Obasanjo ya fi muni wajen amfani da cin...
Jama’ar Jihar Kaduna, musanman kristocin jihar sun nuna rashin amincewa da gwamnar Jihar, Nasir El-Rufai tun da dadewa. Gwamnan ya bayyana a wata ganawa da yayi...
Ganin zaben tarayya da za a yi watan gobe ya kusanta, Mataimakin Gwamnar Jihar Kaduna, Yusuf Bala ya yi barazanar cewa yankin Kudun Jihar za ta...
An sami rahoto da cewa wasu ‘yan hari da ba a san dasu ba, sun fada wa yankin Jema dake Jihar Kaduna Wannan harin ya faru...
Shugaban kungiyar hadin gwiwar tsaro (CJTF) na Jihar Kaduna, Shehu Usman Dan Tudu ya bayyana a ranar Talata da cewa kungiyar ta su ba gwamnan jihar,...
Ba kawai harin yan ta’adda ke daukan rai ba, ko hatsarin mota ko kuwa wata kamun wuta, harma rashin samun isashen abinci kai sa mutum ya...
Buba Marwa, tsohon shugaban sojoji na Jihar Legas ya jagoranci Kwamitin Shawarar Shugaban kasa kan kawar da miyagun kwayoyi, an yi wannan ganuwa ne a Jihar...
Yan Hari sun kai farmaki a garin Ungwan Paa-Gwandara Wasu yan hari sun kai farmaki da har sun kashe mutane 14, sun kuma yiwa mutane 17...