Connect with us

Uncategorized

Yara kimanin 132 suka mutu a Jihar Kaduna don rashin samun isashen abinci

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Ba kawai harin yan ta’adda ke daukan rai ba, ko hatsarin mota ko kuwa wata kamun wuta, harma rashin samun isashen abinci kai sa mutum ya rasa ransa bayan yan kwanuka idan bai sami taimako ba.

Rahoto ta bayas cewa ‘yan yara kimanin 132 sun mutu sanadiyar rashin samun abinci isasshe a Jihar Kaduna, haka kuma kimanin mutane 12,858 ke asibiti a halin yanzu inda a ke masu kulawa run watan Janairu zuwa watan Aktoba  2018 a Jihar don ribato rayukan su.

Ofisa na Kulawa da Rashi na abinci isasshe, Mista Hausa Usman ya bayyana cewa 10,604 cikin kashi 12,858 sun sami kulawa sun kuma sami lafiya. ya ba da wannan ne a wata ganuwa na kwanaki biyu da aka shirya ta wurin Kungiyar Ceci Yara ta Kasa (Save the Children International – SCI) don tallafawa Ƙungiyar Harkokin Kiwon Lafiyar Jama’a a Nijeriya (CS-SUNN) ta Jihar Kaduna.

Usman ya ce, a halin yanzu kashi 11.7 cikin 100 na yara a kasa da shekaru biyar sun rasa rayukansu sanadiyar fama da ciwon tsananin rashin samun abinci mai gina jiki.

A halin yansu kimanin yara 132 sukar rasa rayukansu ko, duk da hakan, yara kimanin 187 na nan da ake kula masu don ribato rayuwan su. “Wannan babban matsala ce na rashin kulawa mai kyau, rashin isasshen cin abinci mai gina jiki” inji Usman.

 

Naija News ta ruwaito Kwamitin Shugabanci da Manyan Sarakunan Arewacin Kasar sun yi ganawa don anfani da Miyagun Kwayoyi da kuma Almajiranci

Karanta kuma Rajista na jarabawan JAMB zai fara 10 ga Watan Janairu 2019 inji Farfesa Ishaq Oloyede, Shugaban Kulawa da al’amarin Hadaddiyar Jarabawa  JAMB/UTME