Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, a ranar Asabar din da ta gabata a yayin wata gabatarwa ya nemi a jefa iyayen yaran da...
Dalibai 234 daga kananan hukumomi 44 a jihar Kano da sun kammala karatun digiri na farko sun ci amfanin tallafin karatu a kasashen waje a jagoranci...
Wani mutumi mai shekaru 35 da haihuwa wanda aka bayyana da suna Musa Ibrahim, ya fada a hannun ‘yan sanda a Kano, bisa zargin yiwa wata...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana da shirin sauya daji biyar zuwa ga makiyaya Fulani a jihar don samun wajen kiwon dabobin su. Naija News Hausa ta...
Rundunar Tsaro ta Jihar Kano sun kame wasu mutane Biyar da Laifin Kira da amfani da Kudaden Najeriya da ta kasan Waje mara sa kyau. Naija...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a sace wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Umar....
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutumi mai shekaru haifuwa 57, da suna Tijjani Yahaya da zargin soke kaninsa da wuka har ga mutuwa....
Hukumar ‘Yan sandan jihar Kano ta gabatar da kame wata matar aure, Aisha Ali, wadda ake zargi da zuba ruwan zafi a jikin maigidanta, harma ga...
Naija News Hausa ta karbi rahoto a yau da wata hadarin Mota a Jihar Kano da ya tafi da kimanin rayukan mutane goma sha tara (19)....
Naija News Hausa ta karbi rahoton wata hadarin Motan Tanki da ya fashe da gobarar wuta a wata shiya a Jihar Kano. Manema labarai sun bayyana...