Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 3 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Dalilin da zai sa Atiku ya nemi karban yancin...
A ranar Lahadi da ta gabata, wasu ‘yan hari da makamai sun hari kauyan Guzurawa da ke a karamar hukumar Safana a Jihar Katsina, inda suka...
Hukumar Sarakai ta Jihar Katsina sun sanar da Tsige Hakimai biyu a wata yankin Jihar. Naija News Hausa ta gane da cewa Hukumar sun yi hakan...
A ranar Litini da ta gabata, Hukumar tsaron ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun gabatar da barazanar cewa sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 9 a kauyan...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya da ke a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina sun gabatar da wata hari da mahara da makami suka kai a kauyan...
Kotun Kara ta Jihar Katsina ta saka wani mutumi mai shekaru 25 ga Kurku da zargin yiwa diyar Makwabcin sa mai shekaru goma shabiyu ciki. Naija...
Abubakar Hamisu, wani mai shekaru 40 a Jihar Katsina ya mutu sakamakon gwada karfin maganin bindiga. Kamar yadda aka bayar bisa labari, abin ya faru ne...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Hajiya Hauwa...
A yau Talata, da safiyar nan, ‘yan hari da bindiga a Jihar Katsina sun kashe dan shekara 6 da kuma sace mutum ukku a wata sabuwar...
Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari sun komo Abuja a yau bayan ‘yan kwanaki a Daura tun kamin ranar zaben Gwamnoni da suka ziyarci Katsina...